Tuesday, 1 January 2013

Hangen dala, ba shiga birni bane. #HausaProverbs
Mai hannu da shuni, shi akan ba murjin zare. HausaProverbs
Masallacin kura, ba'a baiwa kare limanci
Maciyinka bashi ganin ramarka.
Kora da hali tafi kora da kara
Gwanin ruwa shi ruwa ke ci.
kura na shan ruwa, kare sai lek'e.
In na rena kaza, to romonta ma bana so.

@HausaProverbs